Tsallaka zuwa abun ciki
Saita Kwanan Watan Rubutu

Saita Kwanan Watan Rubutu

Lokacin da kake rubutu, za ka iya saita kwanan wata na gaba ko na baya.

Danna gunkin yanayi da ke gefen taken rubutu. Za ka iya canza kwanan watan rubutun yanzu yadda kake so. Don Allah ka tuna, za a jera rubuce-rubuce a kundinka bisa kwanan wata daga sabo zuwa tsoho.